Aku, Enugu
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Enugu | |||

Akubabban, gari ne a jihar Enugu, Najeriya. Garin na cikin karamar hukumar Etiti ta Igbo. Garin Aku , ya shahara da noma da al'adu irin su bikin Odo.
Akwai ofishin gidan waya na hukuma a garin.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 2009-10-20.
