Akungba Akoko
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Akungba Akoko, wanda aka fi sani da Akungba, wani gari ne a jihar Ondo, a kudu maso yammacin Najeriya. Al'umma ce mai masaukin baki zuwa Jami'ar Adekunle Ajasin.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
