Al-Ittihad Alexandria Club

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Al Ittihad Alexandria Club ( Larabci: نادي الإتحاد السكندري‎ ), wanda aka fi sani da Al Ittihad, ƙungiyar wasanni ce ta Masar da ke birnin Alexandria, Masar .