Jump to content

Al-Muʼminun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Al-Muʼminun
Surah
Bayanai
Bangare naAl Kur'ani
Suna a Kanaしんじゃたち
Laƙabiسورة المؤمنون
Suna sabodamu'min (en) Fassara
Akwai nau'insa ko fassara23. The Believers (en) Fassara, Q31204679 Fassara da Q131599930 Fassara
Harshen aiki ko sunaQuranic Arabic (en) Fassara
Work available at URL (en) Fassaraquran.com…
Has characteristic (en) FassaraSurorin Makka

Al-Muʼminun[1] Al-Muʼminun ( Larabci: المؤمنون, al-muʼminūn; ma’ana: “Muminai” ita ce sura ta 23 na Alqur’ani mai girma da ayoyi 118 (āyāt). Dangane da lokaci da yanayin abin da ake zaton wahayi (asbāb al-nuzūl), “surar Makka ce” da ta gabata, ma’ana an yi imani da cewa an saukar da ita kafin hijirar Annabin Musulunci Muhammad Sallallahu alaihi wa sallam da mabiyansa daga Makka zuwa Madina. (Hijira).[2]

  1. ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Al-Mu%CA%BCminun
  2. ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Sahih_al-Bukhari