Alawites
Appearance
| Alawites | |
|---|---|
|
| |
| Mai kafa gindi |
Ibn Nusayr (en) |
| Classification | |
| Sunan asali | علويون |




Alawites, ko kuma Alawis ('Alawīyyah Arabic ) mazhaba ce a cikin Shi'a . Suna zaune galibi a Siriya. Suna bin tafarkin malaman Shi'a Sha biyu jagorori na Shi'a. Alawiyyawa suna girmama Ali, kuma sunan "Alawi" yana nufin mabiyan Ali.