Albert Kuvodu
Appearance
Albert Kuvodu | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Ghana |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da mai tsara fim |
'Albert Kuvodu wanda aka fi sani da 'Daavi Oo Daavi ko Daavi, ɗan wasan kwaikwayo ne kuma furodusa na Kasar Ghana.[1]
Fina-finai.
[gyara sashe | gyara masomin]Jerin fina-finan da ya yi a cikin shekaru. [2]
- Fresh Trouble.
- Fon Shop.
- Scent of Danger.
- Ama.
- Sun City.
- Thursday Theatre.
- Hard Times.
- Dark Sand.
- That Day.
- London Get Problem.
- After the Promise.
Podcasts
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2020, Kuvodu ta fito a shirin wasan kwaikwayo na DEM TIMES, ta Dora murya fiye da wuri ɗaya ashirin ciki har da muryar ta a matsayin Mista Adjei, mahaifin jagoran Samuel Adjei.[3]
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Albert Kuvodu of "Daavi oo Daavi" fame opens up". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2013-12-24. Retrieved 2020-08-01.
- ↑ "TV shows that made stars - Graphic Online". www.graphic.com.gh (in Turanci). Retrieved 2020-08-05.
- ↑ Debrah, Ameyaw. "Ecow Smith-Asante, Albert Kuvodu And Barbara Newton Star In Episode 6 Of 'DEM TIMES' - Ameyaw Debrah" (in Turanci). Retrieved 2021-02-22.