Aldana Cometti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Aldana Cometti
Aldana Cometti.png
Rayuwa
Haihuwa Buenos Aires, ga Maris, 3, 1995 (25 shekaru)
ƙasa Argentina
Karatu
Harsuna Spanish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa centre back (en) Fassara
Tsayi 1.69 m

Aldana Cometti (an haife ta 3 Maris 1996) takasance shahararriyar yar'wasan ƙwallon ƙafar kasar Argentina ce, wacce take buga bangaren baya na ƙungiyar kasar Spaniya kulub Sevilla FC da kuma ƙungiyar Argentina women's national team.

Mataki a duniya[gyara sashe | Gyara masomin]

Cometti taci ƙwallo daya a gasar wasa na 2014 Copa América Femenina.

Ƙwallaye a duniya[gyara sashe | Gyara masomin]

Cin ƙwallo da sakamakon jerin ƙwallaye a Argentina

No. Rana Wuri Abokan-wasa Cin-ƙwallo Sakamako Gasa
1
20 September 2014 Estadio Jorge Andrade, Azogues, Ecuador Template:Fbw
1–0
2–0
2014 Copa América Femenina

Rayuwarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Cometti takasance a lokacin da takes yarinya matuƙar masoyiyar kulub din River Plate ce.[1]

Kyautuka[gyara sashe | Gyara masomin]

Kulub[gyara sashe | Gyara masomin]

Atlético Huila

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]