Buenos Aires

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Buenos Aires.

Buenos Aires birni ne, da ke a yankin birnin Buenos Aires, a ƙasar Argentina. Shi ne babban birnin ƙasar Argentina. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, Buenos Aires tana da yawan jama'a 13,591,863. An gina birnin Buenos Aires a shekara ta 1536.


Wikimedia Commons on Buenos Aires

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.