Algaita

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Algaita (ko alghaita, algayta, algheita) wani abin busane da ya shahara a yankin Yammacin Afrika musamman ma tsakanin kabilun Hausa da Kanuri. Algaita babba ce tana da dogon baki da hudoji wadanda ake sa hannun domin sarrafa sauti.

Masu busar algaita a Arewacin Najeriya
Mai busar algaita, a Kapsiki, Kamaru