Aline Koala Kaboré

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aline Koala Kaboré
Rayuwa
Sana'a

Aline Koala Kaboré jami'ar diflomasiyya ce daga Burkina Faso wacce ta yi aiki a matsayin Jakadiyar Senegal, bayan da ta gabatar da takardun shaidarta a ranar 29 ga watan Maris, 2013.[1] Ta yi aiki har zuwa a ranar 19 ga watan Disamba, 2017.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Burkina-Sénégal : L'ambassadeur Aline KOALA / KABORE présente ses lettres de créance". www.consulat-burkinaespagne.org. Archived from the original on 4 March 2020.
  2. "Burkina-Sénégal : Les adieux de l'Ambassadeur Aline Koala/Kaboré au Président Macky Sall". Lefaso.net. December 23, 2017. Archived from the original on 26 May 2019.