Alisha Lehmann

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alisha Lehmann
Rayuwa
Haihuwa Tägertschi (en) Fassara, 21 ga Janairu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Switzerland
Harshen uwa Jamusanci
Karatu
Harsuna Jamusanci
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
BSC YB Frauen (en) Fassara2016-20185225
West Ham United F.C. (en) Fassara2018-Mayu 2021429
Everton F.C. (en) Fassaraga Janairu, 2021-Mayu 202181
Aston Villa W.F.C. (en) Fassaraga Augusta, 2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.65 m
Lehmann

Alisha lehmann(an haifeta ne a ranar 21 ga watan janairu na shekarar 1999) kwararriyar 'yar wasan kwallon kafa ce ta kasar swiss,kuma 'yar wasan gaba a kungiyar kwallon kafa ta premier wato Aston Villa ta mata da kuma kungiyar mata ta swiss.

Rayuwar sirri[gyara sashe | gyara masomin]

lehmann ta kasance ruwa biyu wadda da farko an bayyana ta ne a matsayin 'yar lesbiyan a lokacin da tayi soyayya da abokiyar sana'arta 'yar kasarta wato Ramona Bachmaan,[1] wanda a yanzu kuma tana tarayya ne da Douglas Luiz.[2]

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

MANAZARTA[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://vaaju.com/austriaeng/alisha-lehmann-and-ramona-bachmann-inspired-by-love/
  2. https://www.bbc.com/sport/football/61632544