Jump to content

Kairo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Alkahira)
Kairo
القاهرة (ar)


Wuri
Map
 30°02′40″N 31°14′09″E / 30.0444°N 31.2358°E / 30.0444; 31.2358
Ƴantacciyar ƙasaMisra
Governorate of Egypt (en) FassaraCairo Governorate (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 9,606,916 (2018)
• Yawan mutane 18,194.92 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Yawan fili 528 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Nil
Altitude (en) Fassara 23 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 6 ga Yuli, 969
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Gwamna Abd El Azim Wazir (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 11511–11668
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 02
Facebook: CairoGovernment1 Edit the value on Wikidata
Kairo.
Kairo
Cairo by night

Birnin Kairo, da turanci Cairo, Larabci Alqahira. Birni ne dake a lardin Kairo, a ƙasar Misra. Shi ne babban birnin ƙasar Misra kuma babban birnin lardin Kairo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane 20,439,541 (miliyan ashirin da dubu dari huɗu da talatin da tara da ɗari biyar da arba'in da ɗaya). An gina birnin Kairo a ƙarni na goma bayan haihuwar annabi Isa (AS).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.