Ginin Kasumigaseki, tsohuwar hedkwatar ANA Jirgin kamfanin samfurin, ANK Airbus A320-200
All Nippon Airways kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Tokyo, a ƙasar Japan. An kafa kamfanin a shekarar 1952. Yana da jiragen sama 238, daga kamfanonin Airbus, Boeing da Mitsubishi.
Tsohuwar hedkwatar ginin Kamfanin
Kamfanin All Nippon Airways yanada hedikwatarsa a tsakiyar birnin Shiodome cikin shiodome yankin gundumar minato a garin tokyo. Kamfanin yana gudanarda ayyukansa a cikin gida da wajen kasar japan, a watan mach na shekarar 2016 kamfanin yanada kimanin ma'aikata 20,000.