Allan Boesak

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Allan Boesak
Rayuwa
Haihuwa Kakamas (en) Fassara, 23 ga Faburairu, 1946 (78 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta University of the Western Cape (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, marubuci da Malamin akida
Kyaututtuka
Imani
Addini Protestan bangaskiya
Jam'iyar siyasa African National Congress (en) Fassara

Boesak, (an haifeshi ranar 23 ga watan Febrairun shekarar 1946, a kasar South Africa.[1]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana fa Mata da yaya Mata uku da name guda daya.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

University of Western Cape (Diploma of Theology), yayi shugaban ci a World Alliance of Reformed Churches, aka kama shi a watan ogusta zuw satimba 1985, shugaba a United Democratic Front since 1983.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)