Amélia Calumbo Quinta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amélia Calumbo Quinta
Member of the National Assembly of Angola (en) Fassara

28 Satumba 2017 - ga Augusta, 2022
Member of the National Assembly of Angola (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, gwagwarmaya da Malami
Imani
Jam'iyar siyasa People's Movement for the Liberation of Angola (en) Fassara

Amélia Calumbo Quinta 'yar siyasar Angola ce ta MPLA kuma mamba ce a Majalisar Dokokin Angola daga ranar 28 ga watan Satumba, 2017 kuma ta ƙare da mutuwarta a ranar 2 ga watan Maris, 2023 saboda rashin lafiya.[1][2] [1]

Quinta ta kammala karatun digiri a fannin ilimin halin ɗan Adam. Ta yi aiki da Kungiyar Matan Angolan (OMA) a matsayin sakatariyar gunduma a Cuembra kuma sakatariyar lardi da mai gudanarwa a Bié. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 Amélia Calumbo Quinta. Assembleia Nacional de Angola. Retrieved 29 November 2018.
  2. Africa Press (2023-03-12). "MPLA mourns the death of Amélia Quintas". Angola (in Turanci). Retrieved 2023-12-23.