Ama Bame Busia
Appearance
Ama Bame Busia | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 10 Disamba 1936 |
ƙasa | Ghana |
Mutuwa | 12 Disamba 2023 |
Karatu | |
Makaranta | Kwalejin Ilimi ta Komenda |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Ama Bame Busia 'yar siyasan Ghana ne kuma tsohon mamba ce a majalisar dokokin ƙasar. Ita ce kanwar marigayi Kofi Abrefa Busia, tsohon firaministan Ghana.[1][2][3][4][5]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Busia ta yi karatun firamare a makarantar Wenchi Methodist da Makarantar Middle Girls's School da ke Kumasi. Ta sami horo a matsayin malami a Kwalejin Horar da Komenda. A 1959, ta tafi gudun hijira a Landan tare da dan uwanta, Kofi Abrefa Busia kuma a nan ta yi karatun Institutional Management and Catering a Regent Street Polytechnic.[6]
Kyaututtuka da karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]Kwanan nan ne aka karrama ta a matsayin daya daga cikin mata masu jajircewa a Ghana a fannin siyasa.[7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ama Busia distances from Frema Busia's accusations". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2019-09-19.
- ↑ "Ama Busia Snubs NPP Govt. ?". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-09-19.
- ↑ "Members of Council of State sworn into office". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-09-19.
- ↑ "Three arrested for robbing Ama Busia". Citi 97.3 FM - Relevant Radio. Always (in Turanci). 2015-05-05. Retrieved 2019-09-19.
- ↑ Dogbevi, Emmanuel (2010-01-20). "Mrs. Busia is dead". Ghana Business News (in Turanci). Retrieved 2019-09-19.
- ↑ "Hon. Amma Bame Busia • The strong Girl Still Strong After 70". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2019-09-19.
- ↑ "Gifty Anti, others named Ghana's Most Inspiring Women". www.myjoyonline.com. Archived from the original on 2019-09-20. Retrieved 2019-09-19.