Amadou Gakou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amadou Gakou
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 25 ga Maris, 1940 (84 shekaru)
ƙasa Senegal
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Amadou Gakou (an haife shi a ranar 25 ga watan Maris 1940) ɗan wasan tseren ƙasar Senegal ne mai ritaya.[1] Ya yi gasar tseren mita 400 a gasar Olympics ta shekarun 1964, 1968 da kuma 1972 tare da mafi kyawun nasarar da ya samu a matsayi na hudu a shekarar 1968, inda ya kafa tarihin kasa a dakika 45.01.[2] Ya ci lambar azurfa a gasar wasannin Afirka ta shekarar 1965. [3]

Yar uwarsa ita ce kakar mai tseren mita 400 Fatou Bintou Fall. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Amadou Gakou" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020.
  2. Amadou Gakou at World Athletics
  3. 3.0 3.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Amadou Gakou". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18. Cite error: Invalid <ref> tag; name "sr" defined multiple times with different content