Jump to content

Amando Aust

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amando Aust
Rayuwa
Haihuwa Berlin, 23 ga Afirilu, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Jamus
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Holstein Kiel (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Amando Joseph Aust (an haife shi ranar 23 ga watan Afrilu 1990), wanda aka fi sani da Amando, ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na kulob ɗin TuS Dassendorf da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Gambia.[1]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Amando Aust
Amando Aust

An haifi Aust a Jamus kuma dan asalin Gambia ne. An kira shi zuwa tawagar kwallon kafa ta Gambia don wasan sada zumunci na kasa da kasa da Morocco U20s da Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya a cikin watan Maris 2017. [2] Ya buga wasansa na farko a duniya a wasan sada zumunci da suka doke Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya da ci 2-1 a ranar 27 ga watan Maris 2017. [3]

  1. "TuS Dassendorf - TSV Buchholz 08 (Oberliga) - Spielszenen - ELBKICK.TV präsentiert von MY- BED.eu" .
  2. "Das große Abenteuer Nationalmannschaft" .
  3. Amando Aust at National-Football-Teams.com

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]