Amankwah Forson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amankwah Forson
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 31 Disamba 2002 (21 shekaru)
ƙasa Ghana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kwalejin Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka2019-2021
FC Liefering (en) Fassara2021-2022
FC Red Bull Salzburg (en) Fassara2021-
SC Rheindorf Altach (en) Fassara2022-
 
Tsayi 1.73 m

Forson Amankwah (an haife shi 31 Disamba 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan dama na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Austria Red Bull Salzburg.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]