Amer Mohamed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amer Mohamed
Rayuwa
Haihuwa El-Balyana (en) Fassara, 14 ga Faburairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
El-Entag El-Harby (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Amer Mohamed dan wasan kwallon kafa ne na Masar wanda ke buga wasa a kungiyar Ismaily ta kasar Masar da kuma tawagar kasar Masar a matsayin mai tsaron gida[1]

Tarihin sana'ar kwallon sa[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin 2012, Amer ya koma El Gouna daga ENPPI kuma ya sanya hannu kan kwangilar shekaru 3.[2] [3] Shekaru 3 daga baya, El Entag El Harby ya sanya hannu daga El Gouna akan kuɗin da ba a bayyana ba.[4] [5]A cikin Nuwamba 2020, ya shiga Ismaily.[6]

Nasoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://us.soccerway.com/players/amer-mohamed-amer/52077/
  2. http://www.elbalad.news/240418
  3. http://www.goal.com/ar-eg/news/3018/%D8%B3%D9%88%D9%82-%D8%A7%D9%84%D8%A7%D9%86%D8%AA%D9%82%D8%A7%D9%84%D8%A7%D8%AA/2012/08/13/3304332/%D8%AE%D8%A7%D8%B5-%D8%AD%D8%A7%D8%B1%D8%B3-%D8%A7%D9%86%D8%A8%D9%8A-%D9%8A%D9%86%D8%B6%D9%85-%D8%B1%D8%B3%D9%85%D9%8A%D8%A7-%D9%84%D9%84%D8%AC%D9%88%D9%86%D8%A9-%D9%84%D9%85%D8%AF%D8%A9-%D8%AB%D9%84%D8%A7%D8%AB%D8%A9-%D9%85%D9%88%D8%A7%D8%B3%D9%85
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-10-08. Retrieved 2023-03-05.
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-03-31. Retrieved 2023-03-05.
  6. https://www.kingfut.com/2020/11/07/amer-amer-signs-for-ismaily/