Amina Lawan
Appearance
Amina Lawan ( Raliya), Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ta fito a fitaccen fim din Nan Mai dogon zango na Tashar Arewa 24 Mai mai dogon zango Mai suna DADIN KOWA. Inda kuma ta fito a matsayin marainiya Mai suna taliya.Dalilin da yasa a Kafi sanin ta da suna raliya dadin kowa.
Aure
[gyara sashe | gyara masomin]Amina kuma tayi aure a shekarar 2022 a Ranar asabar 23 ga watan yuli. Inda ta auri sahibin ta Mai suna Habibu Abdullahi an daura auren a masallacin jumaah na Tsohuwar BUK Dake jihar kano.