Amina Uba
Appearance
Amina Uba ta kasance Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kannywood ta Dan jima ba Sosai ba a masana'antar , Tsohuwar matar jarumi Adamu zango ce kuma mahaifiyar babban dansa Haidar.[1]
Takaitaccen Tarihin Ta
[gyara sashe | gyara masomin]Cikakken sunan ta shine Amina Hassan Uba Tsohuwar matar jarumi Adamu zango maman haidar, ko Kuma Amina Rani. Haifaffiyar Jihar Kaduna ce ta girma a jihar tayi karatun firamare da sakandiri a garin kaduna. Tayi karatun diploma a fannin mechanical engineering a makarantar poly ta Kaduna. Ta shigo masana'antar fim bayan auren ta ya mutu a shekarar 2020, inda ta fara da fim Mai suna " jaruma"[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.
- ↑ https://www.bbc.com/hausa/articles/c4n9n4k98x9o