Aminatou Echard
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Les Lilas (mul) |
| ƙasa | Faransa |
| Sana'a | |
| Sana'a | darakta |
| IMDb | nm4658103 |
| aminatouechard.com | |
Aminatou Echard (an haifeta a shekarar 1973) yar'wasa fim ɗin Faransa ce, wadda aka fi sanin ta a wani fim ɗinta mai suna Jamilia, na shekarar 2018.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Echard a cikin 1973 a Les Lilas, Faransa. Ta ci gaba da karantar Wakoki, Nunin Fasaha da Nazarin Fina-finai a biranen Paris da Bologna.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]- Jamilia (2018)
- (Marco) (2014)
- Broadway (2011)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Tashar yanar gizo Archived 2020-12-05 at the Wayback Machine
- Aminatou Echard