Aminu Shariff

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aminu Shariff
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Faburairu, 1977 (46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Kano
Sana'a
Sana'a Jarumi da mai gabatarwa a talabijin

Aminu Aliyu Shariff wanda aka fi sani da Aminu Momoh (an haife shi a ranar goma sha bakwai (17) ga watan Fabarairun shekara ta dubu daya da dari tara da saba'in da bakwai "1977") ɗan fim ne na Najeriya, mai bada umarni, marubucin labaran finafinai kuma mai gabatar da shiri a gidan talabijin ne. Kazalika kuma Shariff editan mujalla ne.

Fina-Finai[gyara sashe | gyara masomin]

Daga cikin fina-finai da Aminu Shariff ya kasance a ciki sun hada da:

Shekara Take Matsayi Nau'i Kamfanin Samarwa
2009 Duniyar Sama Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo Duniyar Fina-Finan
2010 Guguwa Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo Duniyar Fina-Finan
2010 Tuwon Tulu Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo
2010 Tuwon Kasa Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo
2011 Kishiya ko 'Yar Uwa Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo
2012 Abu Naka Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo
2012 Ukuba Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo Duniyar Fina-Finan
2013 Kauna Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo
2013 A Cuci Maza Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo AlRahus Film Production
2015 Ana Wata Ga Wata Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo GG Production
2015 Gidan Farko Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo Nishaɗin IAI
2015 Kayar Ruwa Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo
2017 Rumana Mai wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo Hikima Multimedia kano

Nasarori[gyara sashe | gyara masomin]

Kasancewar shi jajircecce a kan duk abunda yake yi, Aminu Shariff ya samu lambobin yabo mabambanta a wurare da dama. Daga cikin lambobin yabo da ya samu akwai:

Shekara Kyauta Nau'i Fim Sakamakon
2001 Arewa Film Award Mafi Gwanin style="background: #9EFF9E; color: #000; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2 notheme"|Nasara
2005 Lambobin Gamji Mafi Kyawun Jarumi na Shekara style="background: #9EFF9E; color: #000; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2 notheme"|Nasara
2009 Kyautar Afro-Hollywood Fitaccen Jarumi (Nau'in Hausa) style="background: #9EFF9E; color: #000; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2 notheme"|Nasara
2010 Kyautar Sanatan Jihar Kano Mafi Gwanin style="background: #9EFF9E; color: #000; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2 notheme"|Nasara
2013 Kyautar City City Entertainment Mafi Gwanin style="background: #9EFF9E; color: #000; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2 notheme"|Nasara

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]