Amjad Ismail

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amjad Ismail
Rayuwa
Haihuwa Sudan, 1994 (29/30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Amjad Ismail Ahmed ( Larabci: أمجد إسماعيل‎  ; an haife shi a ranar 1 Janairu 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Sudan wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob din Al-Ahly Shendi na Sudan, da kuma tawagar ƙasar Sudan.

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ismail ya fara buga wasansa na farko a duniya tare da tawagar kasar Sudan a wasan sada zumunci da kasar Gabon ta doke su da ci 2-1 a ranar 2 ga Satumba 2016. Ya kasance cikin tawagar Sudan da aka kira zuwa gasar cin kofin Afrika na 2021.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]