Amro Hassan
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Misra |
| Country for sport (en) | Misra |
| Shekarun haihuwa | 17 ga Faburairu, 1968 |
| Sana'a |
competitive diver (en) |
| Wasa |
diving (en) |
Amro Hassan (an haife shi ranar 17 ga watan Fabrairun 1968) ɗan ƙasar Masar ne mai nutsewa. Ya yi takara a gasar dandalin mita 10 ta maza a gasar Olympics ta bazarar 1984.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Amro Hassan". Olympedia. Retrieved 20 May 2020.