Amurka ta Arewa
Appearance
Amurka ta Arewa | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Denali (en) |
Yawan fili | 24,930,000 km² |
Suna bayan |
Amerigo Vespucci (mul) Turtle Island (en) Arewa, |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 50°N 100°W / 50°N 100°W |
Bangare na | Amurka |
Kasa | no value |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Northern hemisphere (en) |
Nahiyar Amurka ta Arewa[1] wata, nahiya ce dake a yammacin duniya. Sai dai a nahiyar kasar tarayyar Amurka itace ta cinye yawan cin nahiyar saboda girman da take dashi, amma akwai kasashe kamar su Kanada da Mexico da sauransu. Ta mamaye Arewacin Himispfiya da wani sashe na Yammacin Himsfiya. Ta hada iyaka daga arewa da Tekun Arctic, daga gabas kuma da Tekun Atlanta, daga kudu maso gabas da Amurka ta Kudu da Tekun Karibiya, daga kudu kuwa da Tekun Pacific. Saboda kusancinta da Amurka ta Arewa, Greenland na daga cikin kasashe Arewacin Amurka.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "GDP PPP, current prices". International Monetary Fund. 2021. Archived from the original on 22 January 2021. Retrieved 16 January 2022.