Jump to content

Amusa Suraj Adedeji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amusa Suraj Adedeji
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Adedeji Amusa Suraj ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Ogun, Najeriya. Yana da aure kuma yana da ’ya’ya biyu. Ya sami NCE a fannin Ilimin Kasuwanci (Accountancy) da B.Ed daga Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Abeokuta a Jihar Ogun, Najeriya. Ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai daga shekarun 1999 zuwa 2003, yana wakiltar mazaɓar Ijebu Ode/Odogbolu/Ijebu North East. [1] [2] Ya kuma yi Shugaban Shiyya a Jam’iyyar Social Democratic Party of Nigeria daga shekarun 1990 zuwa 1993. [3]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
  2. "Nigerian National Assembly delegation from Ogun". nzt.eth.link. Retrieved 2024-12-27.
  3. Adeolu (2017-02-22). "AMUSA, Hon. Suraj Adedeji". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.