Ana Rocha Fernandes

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ana Rocha Fernandes
Rayuwa
Haihuwa 1971 (52/53 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Harshen uwa Cape Verdean Creole (en) Fassara
Karatu
Harsuna Portuguese language
Cape Verdean Creole (en) Fassara
Sana'a
Sana'a editan fim, darakta, marubin wasannin kwaykwayo da darakta
IMDb nm1032305

Ana Rocha Fernandes darektar fina-finan Cape-Verdian ce, marubucin allo kuma edita.[1][2]

An haifi Fernandes a Santiago, Cape Verde. Ta kasance malama a Cape Verde, sannan ta koma Jamus don yin karatun gine-gine a Jami'ar Siegen, kafin yin karatun fim a Kwalejin Fina-Finai Baden-Württemberg a Ludwigsburg.[3] Yanzu tana zaune a Stuttgart.

Zaɓaɓɓun Filmography[gyara sashe | gyara masomin]

Kyautattuka[gyara sashe | gyara masomin]

  • Das Rauschen des Meeres[3]
  • Rabelados - die gewaltlosen Rebellen der Kapverdischen Inseln[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ana Rocha Fernandes". Filmteam. Landliebe. Retrieved 31 March 2019.
  2. "Ana Rocha Fernandes". filmportal.de. Retrieved 31 March 2019.
  3. 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 "Zu Gast am 18.12.13: Ana Rocha Fernandes: Über die Montage von Das kalte Eisen". Montageforum. Retrieved 31 March 2019.
  4. "Rabelados - Die gewaltlosen Rebellen der Kapverdischen Inseln". Filmladen. Archived from the original on 1 April 2019. Retrieved 1 April 2019.