Jump to content

Anakpa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anakpa

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Akwa Ibom
Ƙananan hukumumin a NijeriyaUruan

Anakpa ƙauye ne a ƙaramar hukumar Uruan a jihar Akwa Ibom, Najeriya. Mutanen Ibibio mazauna kauyen Anakpa ne.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.