Andrew Birch (dan wasan kurket)
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
East London (mul) |
| ƙasa | Afirka ta kudu |
| Karatu | |
| Makaranta |
St. Andrew's College (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
cricketer (en) |
Andrew Charles Ross Birch (an haife shi a ranar 7 ga watan Yunin,a shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyar 1985A.C), ɗan wasan kurket ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a ƙungiyar kurket ta Warriors.[1]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Birch ya fito ne daga ƙaramin garin Dordrecht na Gabashin Cape. Ya yi karatu a St Andrew's College da ke Grahamstown, kafin ya kuma cigaba da karatunsa a Jami'ar Nelson Mandela Metropolitan University (NMMU) da ke Port Elizabeth. Kakansa Ernest Birch [2] ya buga wasan kurket na matakin farko don Border a cikin shekarun 1940 kuma babban ɗan'uwansa Colin Birch [3] ya taka leda a Lardin Yamma.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Andrew Birch". ESPN Cricinfo. Retrieved 7 November 2015.
- ↑ "Ernest Birch". Cricinfo. Retrieved 2 December 2016.
- ↑ "Colin Birch". Cricinfo. Retrieved 2 December 2016.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Andrew Birch at ESPNcricinfo