Ange Atsé
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Adjamé (en) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ivory Coast | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.84 m | ||||||||||||||||||||||
Ange Flore Atsé Chiépo tsohuwar ƴar wasan kwallon kafa ce ƴar ƙasar Ivory Coast wanda ya taka leda a matsayin ƴar wasan gaba . Ta kasance memba a tawagar ƴan wasan kasar Ivory Coast.[1]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Atsé ta buga wa Ivory Coast wasa a babban mataki a lokacin neman cancantar shiga gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2008 (zagaye na farko).[2]
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ivorian coach names players for match with Benin". ANGOP. 11 March 2006. Retrieved 18 August 2020.
- ↑ Dje Bi, Louis (14 December 2007). "Football féminin : Eliminatoire CAN 2008 - Cote d'Ivoire ? Sénégal (Ce dimanche) -Les Eléphantes face à leur destin". Koffi.net (in Faransanci). Retrieved 18 August 2020.