Angie Abdallah
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Misra, 1980 (45/46 shekaru) |
| ƙasa | Misra |
| Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
| Karatu | |
| Harsuna | Larabci Egyptian Arabic (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
| IMDb | nm8838652 |


Angie Abdalla (lar إنجي عبد الله) Ta kasance yar'fim din kasar Misra ce kuma mai yin model, ta samu zama Sarauniyar Misra a shekarar alif ta dubu daya da dari tara da casain da tara 1999.[1]
Abdalla ta koma gabatar da shirin telebijin da aikin shirin fim. Ta fito a shirye-shiryen fina-finan kasar Egypt da TV Series da dama.[2]
Tana da aure da Alper Bosuter wani mutumi mai aiki a Turkish Chargé d'affaires n'a birnin Cairo.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Miss Egypt 1999: Angie Abdalla". veestarz.com 1999. Archived from the original on 2018-11-20. Retrieved 2020-11-07.
- ↑ "ملكة جمال مصر السابقة إنجى عبدالله بالإسكندرية لتصوير خالد سعيد". Archived from the original on 2012-06-07.
- ↑ "Alper et Angie, ou quand l'amour l'emporte sur la diplomatie". Agence Anadolu.