Jump to content

Anita Asiimwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anita Asiimwe
Rayuwa
Haihuwa Uganda
Mazauni Kigali
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara

Anita Asiimwe kwararriyar main kula da lafiyar jama'a ce ' yar kasar Ruwanda wacce ta shafe sama da shekaru 20 a matsayin kwararra a jagorancin fannin kiwon lafiyar kasar . Ta yi aiki a matsayin memba ta hukumar a Asusun Duniya, tana ba da gudummawa ga dabarun kiwon lafiyar duniya. Tsohuwar Minista ce a ma'aikatar lafiya ta Rwanda. Tun daga 2023 ta yi aiki a matsayin Kimiyyar Gudanarwa na Babban Jami'in Lafiya na Hukumar USAID Ireme Activity. [1]

Dokta Asiimwe likita ce kuma ta yi digiri na biyu a fannin kiwon lafiyar jama'a daga Jami'ar Dundee da ke Burtaniya. [2]

  1. "USAID Ireme". Management Sciences for Health (in Turanci). Retrieved 2024-07-23.
  2. "University of Dundee, Press Release". www.app.dundee.ac.uk. Retrieved 2024-07-23.