Anita De Sosoo
Appearance
Anita De Sosoo | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Ghana |
Karatu | |
Makaranta |
Cibiyar Gudanarwa da Gudanar da Jama'a ta Ghana Ghana School of Law (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | National Democratic Congress (en) |
Anita De Sosoo 'yar siyasa ce a kasar Ghana, kuma mai kula da tsare tsaren Kungiyar Mata ta Kasa wato National Democratic Congress (NDC), kuma tsohuwar memba a Hukumar Kula da Bala'i ta Kasa.[1][2][3] Anita De Sosoo ta sami farin jini mai yawa a lokacin da itace mai magana da yawun Adom FM, ta bayyana cewa dodannin sihiri ne ke da alhakin talaucin tattalin arzikin.[4][5] Anita de Soso ta sami la'anta mai yawa a cikin mahaifarta ta Ghana.[6][7][8][9]
Daga baya Anita De Sosoo ta yi murabus daga mukaminta.[10]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Anita tana da digiri na farko daga Ghana Institute of Management and Public Administration kuma a halin yanzu ta yi rajista a Makarantar Shari'a.[11]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Dwarf economics and allied services". Today. Archived from the original on 2014-09-03. Retrieved 2014-08-31.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "In Africa, Calls for Heavenly (Currency) Intervention". Wall Street Journal. Archived from the original on 2014-12-15. Retrieved 2014-07-18.
- ↑ "NDC Anita Gets NADMO Job". Daily Guide. Archived from the original on 2014-07-25. Retrieved 2014-07-18.
- ↑ "Fall of the cedi is due to juju, dwarfs – Anita Desooso". Adom FM. Archived from the original on 2014-03-27. Retrieved 2014-07-18.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "Mallam Tells Desooso: Stop Giving Recognition To Unqualified Spirit Beings". Peace FM. Archived from the original on 2014-08-10. Retrieved 2014-08-09.
- ↑ "Blame Economic Mess On Gov't Mismanagement". Daily Guide. Archived from the original on 2014-08-07. Retrieved 2014-08-10.
- ↑ "Dwarf Economics And Allied Services". The Chronicle. Archived from the original on 2014-11-09. Retrieved 2014-08-10.
- ↑ "Oh!! Anita, Aah!! Desooso, Stealing Dwarfs?". Ghanaweb. Retrieved 2014-08-10.
- ↑ "Don't Think That Anita De Souza Is Crazy". The Chronicle. Archived from the original on 2014-07-18. Retrieved 2014-08-10.
- ↑ "Anita De-Soso Quits". Daily Guide. Archived from the original on 2014-09-26. Retrieved 2014-10-30.
- ↑ Peace FM. ""Too-Known" NPP Members Compelled Me To Seek Higher Education - Anita De Soso | Politics | Peacefmonline.com". Archived from the original on 2016-10-27. Retrieved 2016-10-27.