Anne-Marie Kantengwa
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1953 (72/73 shekaru) | ||
| ƙasa | Ruwanda | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Anne-Marie Kantengwa a shekara ta 1953 a Jabana, kusa da Kigali, Ruwanda. Ita 'yar kasuwa ce kuma tsohuwar mataimakiyar Rwandan Patriotic Front (FPR) a Majalisar Ruwanda.
Tsira daga kisan Kare dangi
[gyara sashe | gyara masomin]Anne Marie Kantengwa 'yar kasar Rwanda ce ta tsira daga kisan kare dangi na shekarar 1994, ta rasa iyayenta, mijinta, dangi da 'ya'yanta.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Cite error: Invalid
<ref>tag; no text was provided for refs named "auto".