Anne Bannerman
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Edinburgh, 31 Oktoba 1765 |
ƙasa |
United Kingdom of Great Britain and Ireland Kingdom of Great Britain (en) ![]() |
Mutuwa | 29 Satumba 1829 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe, Marubuci da marubuci |
Muhimman ayyuka |
Epistle from the Marquis de La Fayette, to General Washington (en) ![]() Poems (en) ![]() Tales of Superstition and Chivalry (en) ![]() |
Sunan mahaifi | Augusta |
Anne Bannerman (An haife ta ranar 31 ga watan Octoba, 1765). Mawaƙiya ce kuma yar kasar Scotland.[1]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Bannerman dai an haifeta ne a dangin Ediburgh, mahaifiyarta itace Isobel mahaifinta kuma William Bannerman.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan rasuwar mahaifiyarta da yayarta ta shiga cikin matsanancin talauci duk da abokananta sun kawo mata dauki, duk da haka ta mutu ne da bashi a 29 ga watan Satunba 1827.[2]