Anne ta Kiev
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
1060 - 1066
19 Mayu 1051 - 4 ga Augusta, 1060 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Kiev, 1025 | ||||
ƙasa | Faransa | ||||
Mutuwa | unknown value, 1070s | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Yaroslav mai hikima | ||||
Mahaifiya | Ingegerd Olofsdotter of Sweden | ||||
Abokiyar zama |
Raoul IV of Vexin (en) ![]() Henry I of France (en) ![]() | ||||
Yara |
view
| ||||
Ahali |
Elisiv of Kiev (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Yare |
Rurik dynasty (en) ![]() | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Old East Slavic (en) ![]() | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a |
aristocrat (en) ![]() | ||||
Imani | |||||
Addini | Kiristanci | ||||
|
Anne ta Kiev ko Anna Yaroslavna[lower-alpha 1] (c. 1030 - 1075) yarima ce ta Kievan Rus wacce ta kasance Sarauniyar Faransa a shekara ta 1051 bayan ta auri Sarki Henry I. Ta mulki masarautar a matsayin sarauniya na rikon kwarya a lokacin yarintar ɗansu Philip I bayan mutuwar Henry a shekara ta 1060 har zuwa aurenta mai rikitarwa ga Count Ralph IV na Valois. Anne ta kafa Senlis" Abbey na St. Vincent a Senlis .
Yarinta
[gyara sashe | gyara masomin]
Anne ‘ya ce ga Yaroslav mai hikima, Babban Yarima na Kiev kuma Yariman Novgorod, da matarsa ta biyu Ingegerd Olofsdotter na Sweden. Ba a san ainihin ranar haihuwarta ba; Philippe Delorme ya yi tsammanin 1027, yayin da Andrew Gregorovich ya ke tunanin shekara ta 1032, yana mai ambato daga tarihin Kievan na haihuwar 'yar Yaroslav a wannan shekarar. [ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (February 2022)">citation needed</span>]

Ba a san ainihin cewa Anne ‘ya ta nawa ne a cikin 'yan uwanta ba, kodayake tabbas ita ce 'yar ƙarama. Ba a san komai game da yarinta ko ilimin Anne ba. An ɗauka cewa ta iya karatu da rubutu, aƙalla ta iya rubuta sunanta, saboda sa hannun ta a Cyrillic ya wanzu a takardu daga 1061. Delorme ya nuna cewa Yaroslav ya kafa makarantu da yawa a masarautarsa kuma ya nuna cewa ilimi yana da daraja sosai a cikin iyalinsa, wanda ya kai shi ga shawarar samar da malami na musamman ga Anne .[1] Gregorovich ya yi tsammani cewa Anne ta koyi Faransanci a yayin shirye-shiryen aurenta da Sarki Henry I na Faransa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found