Anomalías eléctricas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anomalías eléctricas
Asali
Lokacin bugawa 2010
Asalin harshe pidgin
Ƙasar asali Gini Ikwatoriya
Characteristics
Genre (en) Fassara animated film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Coke Riobóo (en) Fassara
Samar
Production company (en) Fassara Cultural Center of Spain in Malabo (en) Fassara
External links

Anomalías eléctricas ɗan gajeren fim ɗin barkwanci ne na kasar Gini Ikwatoriya na shekarar 2010.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Babban jagoran shirin yana karatu a gidansa a Malabo, ba zato ba tsammani, wutar lantarki ta yanke. Yana neman kyandir, amma ya faɗi saboda duhu. Hasken ya dawo, kuma zai iya sake fara nazari, amma wannan baya dadewa. Wutar ta sake daukewa, kuma yayi ƙoƙarin gyara shi, amma yana da hatsarin lantarki. Lokacin da hasken ya dawo, ya bayyana tare da gashin " Rasta " kuma bayan 'yan dakiku, an yanke wutar a karo na uku.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]