Anthony Butterworth
Appearance
Anthony Butterworth | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Luton (en) , 1945 (78/79 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | immunologist (en) |
Employers | University of Cambridge (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | Royal Society (en) |
Anthony Butterworth FRS masani ne a fannin rigakafi ɗan ƙasar Burtaniya.[1][2]
Ya yi aiki da Ƙungiyar Bincike ta Schistosomiasis a Jami'ar Cambridge. Aikin ɗakin gwaje-gwajen nasa yana karawa da karatun filin a yankin kudu da hamadar sahara da Philippines da Amurka ta kudu da kuma Amurka.[3]
Tsohon ma'aikacin kungiyar agajin ruwa da tsaftar muhalli ta ƙasa da ƙasa ta Pump Aid.[4]
Girmamawa da kyaututtuka
[gyara sashe | gyara masomin]- 1990: Kyautar Kiwon Lafiya ta Duniya ta Sarki Faisal
- 1990: Medal Chalmers na Royal Society of Tropical Medicine and Hygiene
- 1994: An zaɓe shi a matsayin Fellow na Ɗan Majalissar Sarauta
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Schistosomiasis Research Group - Jenny Connor". Archived from the original on 2011-08-09. Retrieved 2011-11-26.
- ↑ avd26@cam.ac.uk (10 August 2011). "Cambridge in Africa — Cambridge Infectious Diseases". www.infectiousdisease.cam.ac.uk (in Turanci). Retrieved 2019-10-04.
- ↑ "Anthony Butterworth - Biography". Royal Society. Retrieved 1 October 2019.
- ↑ "Pump Aid and the Elephant Pump in Zimbabwe". Archived from the original on 2003-05-11. Retrieved 2022-05-13.