Antoni Milambo
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Rotterdam, 3 ga Afirilu, 2005 (20 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Kingdom of the Netherlands (en) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.79 m | ||||||||||||||||||||||
Antoni-Djibu Milambo (an haifeshi ranar 3 ga watan Afrilu 2005) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Holland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na kai hari ga ƙungiyar Eredivisie Feyenoord.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.