Jump to content

Antonio Baldacci (botanist)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Antonio Baldacci (botanist)
Rayuwa
Haihuwa Bologna (en) Fassara, 3 Oktoba 1867
ƙasa Italiya
Kingdom of Italy (en) Fassara
Mutuwa Bologna (en) Fassara, 31 ga Yuli, 1950
Makwanci Certosa di Bologna (en) Fassara
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a anthropologist (en) Fassara, botanist (en) Fassara da Mai wanzar da zaman lafiya
irin dabobin da ya ke bncike kansu
hoton antonio

Antonio Baldacci, (1867–1950), ya kasan ce masanin Italia ne, masanin ilmin tsirrai, kuma masanin yanayin kasa.

Baldacci ya gudanar da bincike a cikin yankin Balkans daga ƙarshen ƙarni na 19. Ya buga labarai da yawa akan Albani da Balkan flora, da kuma labarai da yawa akan, Albania. [1]

Baldacci ya shirya wani kwamiti wanda ya goyi bayan Montenegrin Greens a lokacin da bayan Taron Kirsimeti, har zuwa aƙalla 1921.[2]

  1. Elsie, Robert (2010). Historical Dictionary of Albania (2nd ed.). Lanham, MD: The Scarecrow Press, Inc. p. 29. ISBN 9780810873803. Retrieved 6 January 2020.
  2. Srđan Rudić, Antonello Biagini (2015). Serbian-Italian Relations: History and Modern Times : Collection of Works. p. 146. ISBN 9788677431099.