Ara Rock

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Ara Rockdutse ne da aka samu a garin Ara dake karamar hukumar Nasarawa dake jihar Nasarawa a tsakiyar Najeriya. Ya kai tsayin ban mamaki na kusan 120 metres (390 ft) saman filayen makwabtansu kuma yana jan hankalin mutane da yawa zuwa garin Ara kan ziyarar gani da ido.