Jump to content

Dutsin Ara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dutsin Ara
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 120 m
Topographic prominence (en) Fassara 120 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 8°35′N 7°35′E / 8.58°N 7.58°E / 8.58; 7.58
Kasa Najeriya

Ara Rock dutse ne da aka samu a garin Ara dake karamar hukumar Nasarawa dake jihar Nasarawa a tsakiyar Najeriya. Ya kai tsayin ban mamaki na kusan 120 metres (390 ft) saman filayen makwabtansu kuma yana jan hankalin mutane da yawa zuwa garin Ara kan ziyarar gani da ido.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]