Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar rivers
Ƙaramar hukuma a NijeriyaPort Harcourt (karamar hukuma)
Port settlement (en) FassaraPort Harcourt
Coordinates 4°49′N 7°01′E / 4.81°N 7.01°E / 4.81; 7.01
Map
History and use
OpeningNuwamba, 2012
Ƙaddamarwa2013
Karatun Gine-gine
Style (en) Fassara International Style (en) Fassara
Floors 4

Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas (RSDMH) dake Garrison, Fatakwal, asibitin kwararru ne na Najeriya da aka buɗe a shekarar 2013 don ba da sabis na dental, oral and maxillofacial ga jama'a. Asibitin mallakin gwamnatin jihar Rivers ne kuma ana ɗaukarsa irinsa na farko a yankin kudu da hamadar Sahara.[1][1]

Asibitin na ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin kiwon lafiya a jihar da ke ƙarƙashin kulawar cibiyar kula da cututtuka ta ƙasa da ƙasa (ITCC). Gininsa yana da hawa huɗu.[2][1][3]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin asibitocin Fatakwal

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 "Newly-built N2bn dental hospital excites Port Harcourt residents". Punchng.com. Punch Nigeria Limited. 10 November 2012. Archived from the original on 14 July 2014. Retrieved 15 July 2014. Cite error: Invalid <ref> tag; name "punch newspaper" defined multiple times with different content
  2. "PH, New Hub For Medical Tourism". The Tide. Port Harcourt: Rivers State Newspaper Corporation. 4 February 2013. Retrieved 15 July 2014.
  3. Hospitals Archived 19 ga Yuli, 2014 at the Wayback Machine