Jump to content

Asibitin Katolika na Oluyoro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asibitin Katolika na Oluyoro
Wuri
Coordinates 7°23′15″N 3°54′42″E / 7.38739383°N 3.91172838°E / 7.38739383; 3.91172838
Map
History and use
Opening1959

Asibitin Katolika na Oluyoro (wanda aka kafa, a shekarar alif dubu daya da dari tara da hamsin da tara 1959) shine babban asibiti mai zaman kansa a Ibadan, Najeriya. Ana kuma san shi da Asibitin Katolika na Oluyoro Oke Ofa.[1][2] [3]

  1. "Private hospitals record boom in Ibadan". The Vanguard. Retrieved December 29, 2017.
  2. "Knowledge and Factors Associated with Treatment" (PDF). Journal Repository. Retrieved December 29, 2017.
  3. "West African Journal of Medicine". University of California (West African College of Physicians and West African College of Surgeons). 2005. Cite journal requires |journal= (help)