Asiya nasir el rufa,i.
Appearance
Hajiya Asiya Nasir Ahmad El_rufa,I mata ce a gurin tsohon gwamnan jihar Kaduna malam Nasir Ahmad el-Rufa'i, tana daya daga cikin matanshi guda uku.
Aikin ta a matar gwamna
[gyara sashe | gyara masomin]Mace ce tsayayya a lokacin da suke Mulki , ta taimaka a hidiman mata a jahar , sannan tana tafiya da kungiyoyin addini tana Basu gudummawa, a Wani taro tayi lafazi kan cewa indai Yan ta,adda suka dauke ta Bata amince a Basu kudin fansa ba , a bayanin ta tace wannan kudin fansa da ake Basu kuskure ne babba , hakan na Kara musu karfin gwiwa ne[1][2]</references>[3]