Jump to content

Asma El Hamzaoui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asma El Hamzaoui
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, 1998 (25/26 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi da mawaƙi

Asma El Hamzaoui (da larabci : أسماء الحمزاوي, Casablanca, 1998)[ana buƙatar hujja] mawaƙiya ce mai rere nau'in waƙar gnawa, yar kasar Maroko ce. An kuma san ta a matsayin mace ta farko data fara waƙan gnawa a cikin jinsin matan kasar Moroko, [1] nau'in da aka tanada bisa al'ada ga masu fasaha maza. [2] [3]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2012, ta kaddamar ta aiki ta kafa ta m kungiyar Bnat Timbouktou, inda ta taka sintir kazalika da waka. [4] Tun daga wannan lokacin kuma ta shiga cikin al'amuran duniya da yawa a duk faɗin duniya, [5] [6] kuma ta haɗu da wasu masu fasaha, gami da Fatoumata Diawara. [7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]