Jump to content

Asumoh Ete Ekukinam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asumoh Ete Ekukinam
Ministan Albarkatun kasa

1976 - 1977
Ministan Albarkatun kasa

Rayuwa
Haihuwa Jahar Akwa Ibom, 1929 (94/95 shekaru)
Karatu
Makaranta Clark Atlanta University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Mai tattala arziki

Asumoh Ete Ekukinam (an haife shi a shekara ta 1929) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya yi ministan kuɗi na tarayyar Najeriya a lokacin jamhuriya ta biyu ta ƙasa a 1976 da 1977.[1]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ekukinam 1929 a Ikot Epene cikin Jihar Akwa Ibom .

Ekukinam ya halarci Kwalejin Methodist, Uzoakali. Ya sami ƙarin digiri na digiri daga Jami'ar Atlanta, Jojiya da Wharton School of Finance, US.[2]

Ekukinam ya kasance daraktan bincike a babban bankin Najeriya daga 1966 – 1972, sannan ya zama mataimakin shugaba kuma shugaban majalisar tattalin arzikin jama’a ga gwamnan jihar kudu maso gabas. An nada Ekukinam a matsayin Ministan Kudi ya maye gurbin James Oluleye (1976-1977).

  1. Azikiwe, Ifeoha (24 September 2018). Nigeria, Echoes of a Century: 1914-1999. AuthorHouse. p. 278. ISBN 9781481729260 – via Google Books.
  2. Osso, Nyankko (30 December 2018). "Ekukinam, Asumoh Ete".