Auckland
Appearance
Auckland | |||||
---|---|---|---|---|---|
Tāmaki Makaurau (mi) Auckland (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | George Eden, 1st Earl of Auckland (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Commonwealth realm (en) | Sabuwar Zelandiya | ||||
Region of New Zealand (en) | Auckland Region (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,467,800 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 2,625.76 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 559 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Waitematā Harbour (en) , Manukau Harbour (en) da Hauraki Gulf / Tīkapa Moana (en) | ||||
Altitude (en) | 196 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Maungawhau / Mount Eden (en) (196 m) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1840 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 0600–2699 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 09 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | aucklandcouncil.govt.nz |
Auckland (lafazi: /oklan/) birni ne, da ke a ƙasar Sabuwar Zelandiya. Shi ne birnin mafi girman ƙasar Sabuwar Zelandiya. Auckland yana da yawan jama'a 1,467,800 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Auckland a karni na sha huɗu bayan haihuwar Annabi Issa. Shugaban birnin Auckland Phil Goff ne.